Post by ZAKARI MUHAMMAD (@ZAKMUD001)
KWADAYI KO WADATAR ZUCI: WACE HANYA ZA KA BI?
Kaskanci yana cikin kwadayi, daukaka tana cikin wadatar zuci.
Daga: Ass. Prof. Jamilu Yusuf Zarewa
Littafin Sa:Wadatar Zuci Da Hanyoyin Samunta
#WadatarZuci #Kwadayi #Daukaka #Mutunci #FarinCiki #Hausa #GyaranHali #Zakmud001

0 likes · 0 comments · 0 shares