Post by ZAKARI MUHAMMAD (@ZAKMUD001)
KA BAR WASU HALAL DOMIN KARE KANKA DAGA HARAM
Duk wanda bai bar wasu abubuwan da suka halatta ba, to zai faɗa wasu abubuwan da suka haramta.
Daga: Ass. Prof. Jamilu Yusuf Zarewa
Littafin Sa:Wadatar Zuci Da Hanyoyin Samunta
#KaBarWasuHalal #NisantarHaram
#HalalDaHaram #TarbiyyarMusulunci
#IliminMusulunci #GyaranHali #KamunKai
#TsoronAllah #NasiharRayuwa #WadatarZuci #DarussanRayuwa #HikimarRayuwa
#LifeLessons #HausaWisdom #HausaQuotes #SelfDiscipline #IslamicReminder #IslamicQuotes #MuslimReminder #Zakmud001

0 likes · 0 comments · 0 shares